Wasanni

Yadda matasan Afrika suka karkata ga goyon bayan kungiyoyin kwallon kafa a Turai

Lionel Messi dan wasan gaba na Barcelona, kuma gwarzon kwallon kafa na bana.
Lionel Messi dan wasan gaba na Barcelona, kuma gwarzon kwallon kafa na bana. REUTERS/Michael Buholzer

A cikin shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako, Nura Ado Suleiman ya yi nazari kan yadda hankulan matasan Afrika suka karkata ga goyon bayan kungiyoyin kwallon kafa da ke Turai. A yi sauraro lafiya.

Talla

Yadda matasan Afrika suka karkata ga goyon bayan kungiyoyin kwallon kafa a Turai

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.