Wasanni

Kiris ya rage NFF ta dakatar da Kano Pillars a Najeriya

Sauti 10:03
Wasu daga cikin 'yan wasan Kano Pillars
Wasu daga cikin 'yan wasan Kano Pillars Naija news

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan barazanar da Hukumar Kwallon Kafar Najeriya ta yi na dakatar da Kungiyar Kwallon Kafa ta Kano Pillars saboda wani mataki da aka dauka na maka Hukumar Kwllon Jihar a kotu.