Wasanni

Muhimman abubuwan da suka faru a fagen kwallon kafa cikin shekarar 2019

Wallafawa ranar:

A cikin shirin duniyar wasanni na musamman Abdurrahman Gambo Ahmad ya tabo muhimman abubuwan da suka faru cikin shekarar da muke bankwana da ita ta 2019, ciki har da yadda Liverpool ta lashe kofin zakarun Turai da yadda Manchester City ta lashe gasar Firimiya da kuma Messi ya lashe kyautar Ballon d'Or. 

Tawagar kungiyar kwallon kafa ta Liverpool bayan nasarar lashe kofin zakarun Turai a 2019.
Tawagar kungiyar kwallon kafa ta Liverpool bayan nasarar lashe kofin zakarun Turai a 2019. REUTERS/Toby Melville