Wasanni

Muhimman abubuwan da suka wakana a wasanni a 2019

Sauti 10:07
Anthony Joshua a wasan da ya yi nasara kan Andy Ruiz dan Mexico tare da sake dage kambun duniya.
Anthony Joshua a wasan da ya yi nasara kan Andy Ruiz dan Mexico tare da sake dage kambun duniya. Andrew Couldridge/Reuters

Shirin Duniyar Wasanni na wannan mako tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan muhimman abubuwa da suka faru a fagen wasanni daban-daban a shekarar 2019.