Wasanni

Cancantar Mane ta lashe kyautar dan kwallon Afrika

Sauti 09:02
Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Afrika, Ahmad Ahmad da Sadio Mané na kasar Senegal.
Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Afrika, Ahmad Ahmad da Sadio Mané na kasar Senegal. Khaled DESOUKI / AFP

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan cancantar Sadio Mane ta lashe kyautar gwarzon dan kwallon Afrika na 2019, inda ya doke Mohamed Salah da Riyad Mahrez.