Wasanni

Me yasa Dangote ke son sayen Arsenal a maimakon Kano Pillars?

Sauti 09:58
Aliko Dangote
Aliko Dangote REUTERS/Denis Balibouse

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya yi nazari ne game da kudirin Attajirin Afrika, Alhaji Aliko Dangote na sayen kungiyar kwallon kafa ta Arsenal da ke Ingila. Wasu masharhanta na ganin cewa, bai kamata Attajirin ya karkata hankalinsa kan Arsenal ba, lura da cewa akwai dimbin kungiyoyin kwallon kafa irinsu Kano Pillars a Najeriya da ya kamata ya fara saya. Kuna iya latsa kan hoton labarin domin sauraren cikakken shirin da kuma tsokacin da Dangote ya yi mana.