Wasanni

Yadda kasuwar musayar 'yan kwallon kafa ta kaya a Turai

Sauti 10:00
Hotunan wasu fitattun 'yan wasan kungiyoyin kwallon kafa a nahiyar Turai.
Hotunan wasu fitattun 'yan wasan kungiyoyin kwallon kafa a nahiyar Turai. Getty Images/Reuters/Shutterstock

Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci ya maida hankali kan yadda kasuwar musayar 'yan kwallon kafa ta kaya a Turai cikin watan Janairun da ya gabata, wadda wasu ke ganin bata yi armashi kamar yadda akayi zato ba.