Wasanni

'Yan Kenya sun lashe gasar Marathon ta Lagos

Sauti 10:00
David Barmasai Tumo na Kenya da ya yi na daya a gasar Marathon ta Lagos
David Barmasai Tumo na Kenya da ya yi na daya a gasar Marathon ta Lagos chennels

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya tattauna ne kan gasar gudun yada-da-kanin-wani da aka fi sani da Marathon da aka gudanar a jihar Lagos ta Najeriya, inda dubban 'yan wasa daga kasashen duniya daban-daban suka halarta. 'Yan Kenya ne suka lashe gasar a bangaren maza da mata,