Wasanni

Sabon jadawalin hukumar FIFA kan mizanin kwarewar kasashe a fagen kwallo

Sauti 09:58
Gianni Infantino Shugaban hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA.
Gianni Infantino Shugaban hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA. REUTERS/Naseem Zeitoon/File Photo

Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci yayi nazari kan Jadawalin da hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ke fitarwa kan matakin kwarewar tawagogin kwallon kafar kasashe.