Wasanni

Yadda aka yi watsi da kwallon kafa a makarantun Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdoulaye Issa ya yi nazari ne kan yadda aka yi watsi da wasanni tsakanin daliban makarantu a Najeriya.

Kwallon Kafa nada muhimmanci a rayuwar daliban makarantu
Kwallon Kafa nada muhimmanci a rayuwar daliban makarantu Reuters/Jason Cairnduff