Wasanni

Yadda cutar Coronavirus ta shafi wasanni gami da magoya baya

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokacin yayi nazari ne kan yadda annobar murar Coronavirus da ta zamewa duniya alakakai ta hana gudanar wasanni a sassa daban daban.

Shugaban Faransa Emmanuel Macron yayin kallon wasan karshe na gasar cin kofin duniya da ta gudana a 2018, cikin kasar Rasha, tsakanin Faransa da Croatia..
Shugaban Faransa Emmanuel Macron yayin kallon wasan karshe na gasar cin kofin duniya da ta gudana a 2018, cikin kasar Rasha, tsakanin Faransa da Croatia.. Sputnik / Reuters