Wasanni

Muhimman abubuwan da suka faru a firimiyar bana

Sauti 10:01
Liverpool ce ta lashe kofin firimiyar Ingila bayan kishiruwar shekaru 30.
Liverpool ce ta lashe kofin firimiyar Ingila bayan kishiruwar shekaru 30. Pool via REUTERS/Laurence Griffiths

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari kan wasu daga cikin muhimman abubuwan da suka wakana a gasar firimiyar Ingila da aka kammala. Sannan za ku ji fashin bakin masana game da nasarar da Arsenal ta samu ta lashe kofin FA a karo na 14.