Wasanni

Bayern Munich ce ta lashe gasar zakarun nahiyar Turai ta bana

'Yan wasa Bayern Munich yayin murna lashe kofin zakarun Turai a karo na 6.
'Yan wasa Bayern Munich yayin murna lashe kofin zakarun Turai a karo na 6. Miguel A. Lopes / POOL / AFP

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan Litinin tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya mayar da hankali ne kacokan a kan wasan karshe na zakarun nahiyar Turai wanda Bayern Munich ta samu nasara.