Wasanni

Messi ya sha alwashin rabuwa da Barcelona

Sauti 10:36
Kaftin din Barcelona Lionel Messi.
Kaftin din Barcelona Lionel Messi. Manu Fernandez/Pool via REUTERS

Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci yayi nazari ne kan tsamin dangantakar da aka samu tsakanin kaftin din Barcelona Lionel Messi da shugabannin kungiyar, abinda ya sanya dan wasan shan alwashin sauya sheka zuwa wata kungiyar.