Wasanni

CAF ta dakatar da manyan wasanni a Afrika

Sauti 09:55
Shugaban Hukumar Kwallon Kafar Afrika, Ahmad Ahmad
Shugaban Hukumar Kwallon Kafar Afrika, Ahmad Ahmad france24.com

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Micheal Kuduson ya tattauna ne kan matakin Hukumar Kwallon Kafar Afrika na dakatar da wasu manyan wasanni a nahiyar saboda sake barkewar annobar Covid-19.