Wasanni

Yadda za a farfado da wasan tseren keke a Najeriya

Sauti 10:28
Wasan tsere na bukatar basira kafin kwarewa a cikinsa
Wasan tsere na bukatar basira kafin kwarewa a cikinsa AFP/Jalaa Marey

Shirin Duniyar Wasanni na wannan Juma'ar tare da Abdoulaye Isa ya yi nazari ne kan wasan tseren keke da ke fuskantar koma baya a Najeriya duk da shekarun da aka dauka ana gudanar da wasan a kasar.