Wasanni

Manyan kungiyoyi na fuskantar kalubale a firimiyar bana

Sauti 09:54
Liverpool na fafutukar kare kambinta a sabuwar kakar firimiyar Ingila.
Liverpool na fafutukar kare kambinta a sabuwar kakar firimiyar Ingila. REUTERS / Phil Noble / Pool

Shirin Duniyar Wasanni na makon nan tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne kan kalubalen da manyan kungiyoyin da ke buga gasar firimiyar Ingila ke fuskanta a daidai lokacin da aka fara sabuwar kaka.