Wasanni

Shekaru 60 na kwallon kafa a Najeriya

Sauti 09:57
Tsoffin 'yan wasan Super Eagles da ake kira Green Eagle
Tsoffin 'yan wasan Super Eagles da ake kira Green Eagle The Guardian

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari kan ci gaban da harkar kwallon kafa ta samu a cikin shekaru 60 na samun 'yanci daga Turawan Mulkin Mallaka a Najeriya.