Wasanni

Sabbin dokokin wasan kwallon kafa a duniya

Sauti 10:16
Kwallon Kafa ita ce wasa mafi daukar hankali a duniya.
Kwallon Kafa ita ce wasa mafi daukar hankali a duniya. REUTERS/Nigel Roddis

Shirin Duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne kan sabbin dokokin wasa kwallon kafa a duniya.