Za a fara gasar Firimiyar Najeriya a farkon watan Disamba
Wallafawa ranar:
Sauti 09:57
A cikin shirin 'Duniyar Wasann' na wannan mako, Abdurrahman Gambo Ahmad ya duba batun fara gasar Firmiyar Najeriya, da kuma sharhi a kan wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin nahiyar Afrika da Najeriya ta buga canjaras 4-4 da Saliyo.