Wasanni

An kammala zangon farko na gasar zakarun nahiyar Afrika da na kwararru

Sauti 09:59
Hoton dake alamta kwallon kafa.
Hoton dake alamta kwallon kafa. Glyn KIRK / IKIMAGES / AFP

Shirin 'Duniyar Wasanni' tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya duba gasannin zakurun nahiyar Afrika da na kwararru, wadanda aka kammala zango na farko a karshen makon da ya gabata.