Wasanni

Waiwaye kan mahimman abubuwan da suka auku a 'Duniyar Wasanni' 2020

Sauti 10:04
Annobar Covid 19 t kawo tsaiko a fagen wasanni.
Annobar Covid 19 t kawo tsaiko a fagen wasanni. Reuters

A cikin shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako, Abdurrahman Gambo Ahmad  ya yi waiwaye kan mahimman abubuwan da suka auku a fagen wasanni a fadin duniya. A yi sauraro lafiya.