Wasanni

Bitar muhimman abubuwan da suka faru cikin 2020 a duniyar wasanni (2)

Sauti 10:00
Birtukan Fente yar kasar Habasha yayin da ta fadi a tsaren gudun mitoci dubu 3000 a gasar wasannin motsa jiki ta duniya a birnin London.
Birtukan Fente yar kasar Habasha yayin da ta fadi a tsaren gudun mitoci dubu 3000 a gasar wasannin motsa jiki ta duniya a birnin London. REUTERS/Kai Pfaffenbach

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako ya cigaba da yin waiwaye kan muhimman abubuwan da suka faru a duniyar wasanni cikin shekarar 2020.