Wasanni-Kwallon Kafa

Chelsea ta yi tuntuba a kan Erling Haaland

Erling Braut Haaland, dan wasan gaba na Borussia Dortmund.
Erling Braut Haaland, dan wasan gaba na Borussia Dortmund. Ina Fassbender AFP/File

Rahotanni sun ce Chelsea ta dauki matakan farko a game da sayen dan wasan gaba Erling Haaland, sai dai har yanzu  ba a kai ga batun yarjejeniya ba.