Bakonmu a Yau

Farfesa Umar Pate a Jami'ar Maiduguri

Sauti 04:11
Farfesa Umar Pate Malami a Jami'ar Maiduguri Tarayyar Najeriya
Farfesa Umar Pate Malami a Jami'ar Maiduguri Tarayyar Najeriya RFI/Hausa

Shugaba Abdoulaye Wade, ya amsa shan kaye a zaben shugaban kasa zagaye na biyu da aka gudanar a kasar Senegal, inda abokin takararsa Macky Sall, ya samu rinjayen kuri’u, nasarar da ta kawo karshen yunkurin Tazarzen Wade akan madafan iko. Kasashen duniya sun yaba da sakamakon zaben wanda ya ba Macky Sall nasara. Farfesa Umar Pate a Jami'ar Maiduguri a Najeriya ya yi tsokaci game da zaben na Senegal.