Farfesa Umar Pate a Jami'ar Maiduguri

Sauti 03:25
Farfesa Umar Pate Malami a Jami'ar Maiduguri Tarayyar Najeriya
Farfesa Umar Pate Malami a Jami'ar Maiduguri Tarayyar Najeriya RFI/Hausa

Sojan da suka kwace mulki a kasar Mali, makonni biyar da suka gabata sunce sun ci karfin wani yunkurin kawar dasu da aka yi, wanda ya kai ga hasarar rayukan mutane 14. Jagoran Sojan da suka kwace mulkin Kaftin Ahmadou Haya Sanogo, na fuskantar matsin lamba matuka daga cikin Africa dama kasashen duniya, domin ganin an mayar da kasar a turbar democradiyya ba tare da jinkiri ba. Farfesa Umar Pate a Jami’ar Maiduguri ya yi tsokaci.