Malaman Firamare a Sakkwato basu cancanci koyarwa ba

Sauti 10:00
Daliban Jami'ar Usman Danfodio a Sokoto Tarayyar Najeriya
Daliban Jami'ar Usman Danfodio a Sokoto Tarayyar Najeriya RFiHausa/Yabo

Shirin Ilimi hasken Rayuwa ya yi bayani ne game da Rehoton da hukumar kula da ilimin Firamare a Najeriya ta fitar wanda ya nuna kimanin kashi 80 cikin 100 na malaman Makarantun Fimare a Jahar Sakkwato basu cancanci koyarwa ba. Shirin ya mika ne zuwa Sakkwato domin binciken yadda al'amarin yake.