Sauran kashi-kashi
-
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare 'Yan Najeriya na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu kan sabuwar gwamnati A ranar 29 ga watan Mayun 2023 ne, ake rantsar da sabuwar gwamnatin Bola Ahmed Tinubu, bayan shekaru takwas na mulkin tsohon shugaban kasar Muhammadu Buhari.29/05/2023 15:33
-
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare Ra'ayoyin Masu Saurare kan batutuwa da dama Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ta Juma'a ya bai wa jama'a damar tofa albarkacin bakinsu ne game da batutuwa da dama da ke ci musu tuwo a kwarya, kama daga siyasa, tattalin arziki, tsaro, zaman-takewa da dai sauransu.26/05/2023 17:02
-
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare Kwacen waya na ci gaba da kasancewa barazana a Najeriya Matsalar kwacen waya na ci gaba da kasancewa barazana ga sha'anin tsaro ga wasu daga cikin sassan Najeriya, musamman Arewacin kasar, abin da ke haifar da asarar rayuka sosai.25/05/2023 15:16
-
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare 'Yan Najeriya na kokawa kan rashin ingancin sabis Miliyoyin ‘yan Najeriya na kokawa akan rashin ingancin layukan wayoyinsu na hannu, da kuma damar shiga shafukan yanar gizo, a yayin da kamfanonin sadarwar da ke kula da wadancan fasahohin ke samun kazamar ribar biliyoyin nera daga hannun jama’a.24/05/2023 17:34
-
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare WHO ta yi gargadi game da yuwuwar barkewar annobar kwalara Majalisar dinkin duniya ta yi gargadi cewa akalla mutane biliyan 1 a kasashe 43 na fuskantar barazanar kamuwa da cutar kwalara, muddin ba dauki matakan hana cutar rikidewa zuwa annoba ba.23/05/2023 15:40