Isa ga babban shafi
Iran

Iran ta fara dasa na’urori a yunkurin ta na mallakar makaman Nukiliya

Shugaban kasar Iran, Mahmoud Ahmedinejad.
Shugaban kasar Iran, Mahmoud Ahmedinejad. (Photo : AFP)
Zubin rubutu: Mahmud Lalo | Awwal Ahmad Janyau
1 Minti

Hukumar Makamashi ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce kasar Iran ta fara dasa wasu na’urorinta a zangon karshe na cimma aikin shirinta na mallakar makaman Nukiliya.

Talla

Yanzu haka kasashen Yammaci da Amurka sun yi Allah waddai da kasar ta Iran bayan takunkumin da kasashen suka karfafawa mata.

A makon gobe ne kasashen suka shirya hawa teburin sasantawa da Iran domin jingine shirinta na Nukiliya amma kasar ta Iran ta ce tana inganta makamashiN ne domin samun ci gaban fasaha.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.