Turai

Yawan yaran da ake haifa a Turai ba tare da aure ba ya karu da kashi 40 - Rahoto

Jaririn da aka haifa a Nahiyar Turai
Jaririn da aka haifa a Nahiyar Turai i.telegraph.co.uk

Wani Rahoton kungiyar kasahsen Turai, ya nuna cewar, yaran da ake haihuwa a Turai, ba tare da iyayensu sun yi aure ba, ya karu da kashi 40 a cikin shekaru 20 da suka gabata, inda ake samun yara uku daga cikin biyar a kasashen Faransa, Slovenia da Estonia ba tare da aure ba. 

Talla

Estoni ake matsayi na daya, sai Slovenia a matsayi na biyu, Faransa a na uku, Sweden a na hudu, Belguim a matsayi na biyar.

Kasar da aka fi samun aure, ita ce Cyprus, yayin da inda ake kauracewa auren suka hada da Bulgaria, Slovenia, Luxembourg, Spain, Italy da Portugal.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.