Ra'ayin masu saurare game da sakin fursunonin siyasa a Sudan

Sauti 20:00
Shugaban Sudan, Omar al-Bashir
Shugaban Sudan, Omar al-Bashir Reuters/Mohamed Nureldin Abdallah

Shirin ra'ayoyin masu sauraro tare da Ramatu Garba Baba, a wannan karo ya ba ku damar bayyana ra'ayoyinku ne dangane da afuwar da shugaban kasar Sudan Umar Hasan Albashir ya ce ya yi wa fursunonin siyasa na kasar.