Kwallon kafa
Saint Etienne ta lashe gasar kofin Faransa
Wallafawa ranar:
Saint Etienne ta lashe gasar kofin Faransa na French Cup bayan ta doke Stade Rennes da ci 1-0 a wasan karshe da aka buga a karshen makon da ya gabata.
Talla
Wannan kuma shine karo na farko cikin shekaru 30 da kungiyar ta Saint Etienne ta lashe wani gagarumin kofi a kasar.
A daya bangaren kuma, kungiyar kwallon kafar Lille ta doke Bastia a gasar Faransa ta French League 1 da ci 2-1 a dai dai lokacin da Paris Saint Germain ta lallasa OGC Nice da ci 3-0.
Har ila yau Sochaux tad a Bordeaux sun ta da ci 2-2.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu