Dr Bala Abdullahi

Sauti 03:19
Hamza al Mustafa
Hamza al Mustafa cdn.informationnigeria.org

Kungiyoyin Kare Hakkin Bil Adama a Nigeria na cigaba da bayyana damuwarsu kan tsaikon da ake samu kan shari’ar da ake yiwa Manjo Hamza al Mustapha. Rahotanni na nuna cewar, bangaren Gwamnati sun ki gabatar da bayanan su ga kotu da kuma lauyoyin Mustapha dan cigaba da shari’ar, abinda ya haifar da tsaiko na dogon lokaci. Dr Bala Abdullahi, shugaban kungiyar kare Hakkin Bil Adama ta Network for Justice a birnin Kano, yayi mana tsokaci akai.