Isa ga babban shafi
WHO

Hukumar kiwon lafiya ta duniya ta yi gargadi a kan matsalar kiba

Matsalar matsananciyar Kiba
Matsalar matsananciyar Kiba uhaweb.hartford.edu
Zubin rubutu: Awwal Ahmad Janyau | Mahmud Lalo
1 Minti

Hukumar kula da kiwon Lafiya ta WHO, ta yi kira ga kasashen Duniya su dauki matakan rage kiba, musamman kasashen masu tasowa.

Talla

Har ila yau hukumar ta ba da shawarin daukar matakin lankayawa kayan kwalama haraji da kuma haramtawa yara cin ire iren abincin.

Matsalar ta kiba, ta fi kamari a kasar Amurka inda kashi 70 na manyan mutanen kasar suna fama da ita.

Kuma hukumar ta ce yanzu matsalar kiba ta shafi kasashen Afrika da Latin Amurka.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.