Sakamakon babbar gasar wasan kokuwa na kasashen Afrika ta Yamma a Yamai

Sauti 09:45
Filin wasan gargajiya a Maradi Nijar.
Filin wasan gargajiya a Maradi Nijar. Awwal Janyau RFI Hausa

Shirin Duniyar Wasanni na wannan mako ya yi dubi ne akan sakamakon babbar gasar kokuwar gargajiya na kasashen Yammacin Afrika da aka kammala a farkon watan nan na Yuni a birnin Yamai a Jamhuriyar Nijar.