Sudan

Sudan ta warware yarjejeniyarta da Sudan ta Kudu

Shugaban kasar Sudan Omar al-bashir
Shugaban kasar Sudan Omar al-bashir Reuters

Kasar Sudan ta sanar da jingine yarjeniyoyinta guda tara da ta kulla da Sudan ta kudu, da suka hada da sayar da mai da kuma samar da tsaro, bayan Sudan ta yi zargin Sudan ta kudu tana taimakawa ‘Yan tawaye.  Mannir Sani Furagirke, wakilinmu na Sudan, ya ce bai yi mamakin daukar matakin ba a tattaunawarsu da Bashir Ibrahim Idiris.

Talla

Wakilin RFI Hausa a Sudan Mannir Sani Furagirke

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.