Dr. Dauda Mohammed Kontagora

Sauti 03:45
Kasashen da suka fi karfin tattalin arziki a duniya na G8
Kasashen da suka fi karfin tattalin arziki a duniya na G8

Taron shugabanin kungiyar kasashe takwas da suka fi karfin tattalin arziki a duniya na G8, ya mayar da hankali ne kan kasuwanci da kuma batun manyan kamfanonin dake kaucewa biyan haraji. Domin muhimmanci biyan haraji mun ji ta bakin Dr. Dauda Mohammed Kontagora, na Jami’ar Bayero dake Kano.