Dandalin Siyasa

Matsalar kaucewa biyan haraji a Duniya

Wallafawa ranar:

Batun inganta tsarin haraji da inganta huldar kasuwanci su ne muhimman batutuwan da Birtaniya ta jagoranta a taron manyan kasashe 8 masu karfin Tattalin arzikin Duniya da suka hada da Amurka da Japan da Jamus da Faransa da Canada da kuma Rasha. Kaucewa biyan haraji  matsala ce da ake fuskanta daga attajiran Turai. Shirin Duniyarmu A yau ya tattauna ne akan wannan matsalar ta kaucewa biyan haraji.

Shugabannin kasashen G8 suna ganawa a arewacin Ireland
Shugabannin kasashen G8 suna ganawa a arewacin Ireland REUTERS/Yves Herman