Lafiya Jari ce

Matsalar Ciwon Suga

Sauti 10:00
Nau'in Maganin magance Ciwon Suga
Nau'in Maganin magance Ciwon Suga ©France 24/AFP

Shirin Lafiya ya tattauna ne da Likita game da matsalar Ciwon Suga daya daga cikin manyan cutukan da ke addabar mutane a duniya.