Farfesa Ado Mahaman Shugaban Jami'ar Tahoua

Sauti 03:41
Sojan wanzar da Zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyyar Afrika ta tsakiya
Sojan wanzar da Zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyyar Afrika ta tsakiya REUTERS/Siegfried Modola

Majalisar Dinkin Duniya tace tana nazarin yin amfani da jiragen sama da ke sarrafa kansu domin sa ido kan tashe tashen hankulan da ake ci gaba da samu a Jamhuriyyar Afrika ta tsakiya. Farfesa Ado Mahaman Shugaban Jami'ar Tahoua a Jamhuriyyar Nijar ya danganta matsalolin da kasashen ke samu da rashin shugabanci na gari a tattaunawarsu da Bashir Ibrahim Idris.