Bakonmu a Yau

Sheikh Tijjani Bala Kalarawi

Sauti 03:38
Hoton wani masallaci da jinjirin wata a sama
Hoton wani masallaci da jinjirin wata a sama Getty Images/mrehan

Al’ummar Musulmi a daukacin Duniya na ci gaba da gudannar da Azumin Ramadana, da suke yi a kowace shekara domin samun tsananin kusanci da Allah Madaukakin sarki. Malami dai sun bayyana cewar Azumi na a matsayin garkuwa ne ga al’ummar Musulmi daga shiga Wuta. Akwai kuma sharudda da ka’idojin da Musulunci ya shata akan Musulmi masu Azumi, kamar yanda za ku ji daga bakin Sheikh Tijjani Bala Kalarawi Kano a tattaunawarsu da Faruk Muhammad Yabo.