Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Al'adu: Rayuwar Shehu Usmanu Dan Fodoyo da Da'awarsa

Sauti 10:15
facebook
Da: Faruk Yabo

Shirin al'adunmu na gado na wannan Makon ya yi nazari ne kan Rayuwar Shehu Usman Dan Fodiyo da yadda da'awarsa ta game Duniya

Talla

A duk lokacin da aka yi Magana akan Sakkwato ko kuma Daular Usmaniyya, to za ka ji Sunan Shaikh Usman Ibn Fodio ne ke kan gaba, wannan kuwa domin shi ne Shaihin Malamin da ya jaddada Addinin Musulunci a yankin kasar Hausa. A cikin wannan shirin Faruk Muhammad Yabo ya zata da Masana ciki kuwa hadda Farfesa Aliyu Muhammad Bunza masanin Tarihi da al'adu na Jami'ar Usman Dan Fodiyo ta Sakkwato.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.