Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Rikicin kasar Burkina Faso

Sauti 15:49
Wasu daga cikin ma su zanga-zanga a kasar Burkina Faso
Wasu daga cikin ma su zanga-zanga a kasar Burkina Faso AFP/SIA KAMBOU

Abdoulkarim Ibrahim ya tattauna da masu saurare dangane da halin da kasar Burkina Faso ke cikin.A yau Talata dai ne ake gudanar da taron kungiyar kasashen  yammacin Afrika Ecowas ko Cedeao a birni Abuja dake tarrayar Najeriya.