Ilimin lisafi a Najeriya
Wallafawa ranar:
Farfesa Aminu Alhaji Ibrahim daga jami'ar jihar Sokoto dake Najeriya ya tattauna da Awwal Janyau dangane da batun lisafi.Lisafi ya kasance dai uwa ga fanonin ilimi da dama,kuma da dama daga dalaibai na kauracewa lisafi a makaranta.
Talla
Ma su lura dama sharhi kan batutuwa da suka shafi lisafi sun bayyanawa Awwal Janyau dalilen da suka haifar da haka,da kuma hanyoyin da ya dace a yi amfani da su domin kyautata wannan sashe a makaranta.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu