Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Matsalar hana shigowa da shinkafa a Najeriya

Sauti 10:56
Gonar shinkafa a Najeriya
Gonar shinkafa a Najeriya tungamedia
Da: Abdoulaye Issa

Gwannatin Najeriya tace ta haramta shigowa da Shinkafa daga kasashen waje zuwa cikin kasar.
Gwamnatin ta dau wannan mataki ne domin bunkasa noman Shinkafa a kasar wadda za'a ci a kuma sayar domin samun kudaden shiga.
 A cikin shirin kasuwanci Abdoulaye Issa ya duba halin da yan Najeriya suka samu kansu.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.