Tambaya da Amsa

Tarihin Rediyon Faransa sashen hausa

Sauti 20:51
Bashir Ibrahim Idris editan sashen hausa na rediyon Faransa rfi hausa
Bashir Ibrahim Idris editan sashen hausa na rediyon Faransa rfi hausa

A cikin shirin amsoshin tambayoyinku  ku nemi karin haske dangane da sashen hausa na rediyon faransa rfi.Akwai mu dauke da wasu amsoshin ku.Sai ku biyo mu