Masana a Nijar sun yi hasashen cewa za’a iya asarar kusan rabin yawan masarar
Wallafawa ranar:
Sauti 19:38
Shirin na wannan lokaci ya yi tattaki ne zuwa jamhuriyar Nijar domin jin halin da ake ciki, bayanda masana suka yi hasashen cewa za’a iya asarar kusan rabin yawan masarar da aka noma a kasar, sakamakon bullar wata tsutsa da ke jurewa magungunan kwari.