Ra'ayoyin masu sauraro kan bututwan da suka shafi fannonin rayuwa

Sauti 16:04

Shirin Ra'ayoyin Masu Sauraro na wannan rana ta Juma'a kamar yadda aka saba, ya bai wa masu sauraro damar tattaunawa ne ko bayyana ra'ayoyin tare da jan hankali, kan batutuwa daban daban na fannonin rayuwa, da suka hada da zamantakewa, tsaro da kuma siyasa.