Chadi

Yajin aikin gama gari ya yi tasiri a chadi

Gwamnatin Shugaban kasar Chadi Idriss Déby na fuskantar matsalolin tattalin arziki
Gwamnatin Shugaban kasar Chadi Idriss Déby na fuskantar matsalolin tattalin arziki Ludovic MARIN / AFP

Yajin aikin gama gari da ma'aikatan kasar Chadi suka soma tun ranar litinin sanadiyar rage musu albashi da alama yayi tasiri matuka kan harkokin yau da kullum. Ma'aikatun gwamnati kusan baki daya sun dakatar da aiki. Gamayyar 'yan kwadagon kasar tace sai gwamnati ta janye da ga  matakinta kafin  ma'aikata su dawo aiki. A saurari rahoton Wakilinmu na kasar Tidjani Moustapha Mahdi.

Talla

Yajin aikin gama gari a kasr chadi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI