Bakonmu a Yau

Salihu Makera mataimakin editan Aminya kan manyan labaran da jaridar ke dauke da su

Sauti 02:56
Jaridar Aminiya da ake bugawa a Najeriya cikin harshen Hausa.
Jaridar Aminiya da ake bugawa a Najeriya cikin harshen Hausa. twitter.com/aminiyatrust

Kamar yadda aka saba yau Juma’a jaridar Aminiya da ake buga ta a Nigeria ke fitowa, kuma Garba Aliyu Zaria ya tattauna da mataimakin Editan Jaridar, Salihu Makera game da labaran dake kunshe cikinta.